Dr. Falmata Abba Kyari kwararriyar likitar ido a jihar Borno ta yi karin bayani kan kalubalen da masu nakasar Ido ke fuskanta ...
LAFIYARMU: A cewar Hukumar Lafiya ta Duniya mutane biliyan 2.5 ne suke bukatar akalla wani nau’i kayan fasaha dake taimakawa ...
Zelenskiy da Yarima Mohammed bin Salman a Riyadh Amurka, wacce a da ita ce babbar kawar Ukraine, ta kara inganta manufofinta ...
Shirin Ciki Da Gaskiya na wannan makon ci gaba ne kan batun yadda wani shugaban 'yan dako a jihar Borno da ke Najeriya ya sa ...
Carney mai shekaru 59 da haihuwa ya kayar da tsohuwar Ministar Kudi Chrystia Freeland wacce ta zo ta biyu a zaben wanda ...
Mataimakin shugaban kasa JD Vance ya kare matakin Trump na dakatar da taimakon soji da kasar ke ba Ukraine a yakin ta da Rasha, amma ya ce hakan ba ya na nufin Amurka na goyon bayan Rasha ba ne, da wa ...
A shirin Nakasa na wannan makon za mu fara da bankwana ne da Fatima Mali mai aikin waye kai da ba da horon sana’oin hannu a ...
Shirin shi ne kashi na biyu a wannan makon inda ya duba yadda ake samun sabanin da ke kai ga cin zarafi a zamantakewar aure.
Dukkan manyan kasuwannin hannayen jarin Amurka uku sun fadi sosai a kusan karshen hada-hadar jiya yayin da Trump ya yi wannan ...