Da safiyar yau ne Shugaba Trump na Amurka ya ce dakarun Amurka da na Najeriya sun kashe - mataimakin babban kwamandan ...
Yan bindigan sun sace ɗaliban da zuwa yanzu ba a tantance yawansu ba a wasu makarantu a jihar Borno da ke arewa maso gabashin ...
Chelsea za ta iya ɗauko ɗan wasan Morgan Rogers, yayin da Barcelona ke sane da shirin Villa na ɗaukar ɗan wasan Manchester ...
Tun bayan samun 'yancin kai a shekarun 1960, Faransa ta ci gaba da riƙe dangantaka ta tattalin arziki da siyasa da tsaro da ...
Alamu na nuna cewa an daƙile faruwar wani ɓangare na rikicin da ke ƙoƙarin ruruwa a jam'iyyar APC reshen jihar Kano da ka iya ...
Bayern Munich ta cimma yarjejeniya da Anthony Gordon, Mason Greenwood na sha'awar ci gaba da taka leda a Marseille.
Manchester City da PSG na zawarcin ɗan wasan tsakiya na Real Madrid Federico Valverde, Arsenal ta ƙwallafa rai kan ɗan wasan ...
Manchester United na nazari kan yiwuwar ɗaukar Federico Valverde, yayin da Paris St-Germain ke zawarcin Julian Alvarez.
Yaƙin da ake gwabzawa tsakanin Amurka da Isra'ila da Iran ya kusa zuwa ƙarshe - kamar dai yadda Washington ke bayyanawa. A ...
Manchester United ba ta da niyyar sake sanya Marcus Rashford cikin tawagar ƴan wasanta idan ya dawo ƙungiyar daga Barcelona, ...
Some results have been hidden because they may be inaccessible to you
Show inaccessible results